Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб 'Halin da na shiga tun bayan rasuwar Ahmad S Nuhu' в хорошем качестве

'Halin da na shiga tun bayan rasuwar Ahmad S Nuhu' 2 года назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



'Halin da na shiga tun bayan rasuwar Ahmad S Nuhu'

Tsohuwar matar fitaccen tauraron Kannywood, Ahmad S. Nuhu, ta bayyana mawuyacin halin da ta fada a ciki bayan rasuwarsa. Hafsat Shehu ta bayyana haka ne a wata hira da BBC Hausa a yayin da tauraron yake cika shekara 15 da rasuwa. Tauraron ya rasu ne ranar 1 ga watan Janairun shekarar 2007 sakamakon hatsarin mota a garin Azare na jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya. Ta ce ta fada cikin matukar bakin ciki yadda "idan na ga wasu mutane suna dariya nakan tambayi mahaifiyata cewa yaushe zan yi dariya'? A cewarta Ahmad Nuhu mutum ne da yake ganin mutunci da darajar mata.

Comments