Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб (006)-GWANI_ISA_WUDADU_SURATU_LAHQAFI-NASI-KHATMA(II) в хорошем качестве

(006)-GWANI_ISA_WUDADU_SURATU_LAHQAFI-NASI-KHATMA(II) 3 года назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



(006)-GWANI_ISA_WUDADU_SURATU_LAHQAFI-NASI-KHATMA(II)

Domin Samun Karatun Al-Qur'ani Ruwayar Warshu Annafi'in,Daga bakin( Gwani Isa Wudadu Kano,Nigeria) Wannan itace Sauka tabiyu damukayi alkawarin kawomuku. Kucigaba da kasancewa da Wannan tashar Mai albarka Ta Al-Ihsan_Hausa_TV Tashar Qur'ani Zalla. Zaku'iya Samun Sauran karatuttukan Alqur'ani Nasauran Gwanayenmu Irinsu Gwani Alin Dawanau,Gwani Isah,Gwani Kashahara Dama Sauran Karatuttukan Wasu Gwanayen AlQur'ani Nan Gida Nigeria Dama sauran Ƙasashen ƙetare karatun antsarashine akan Hizib Goma Goma duk audio har, ALLAH yabamu dacewa. Domin neman ƙarin bayani kutuntuɓemu Akan Number waya kamar haka,07063057049 Kada amanta da danna Subscribe,Kana kudanna Kararrawar📣🔔Sanarwa Tayadda Za'arika Sanardaku Dazarar Andaura Sababbin Shirye Shirye,Mungode👏

Comments