Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Abin da ya sa na yi wakar 'Halitta' – Nazifi Asnanic в хорошем качестве

Abin da ya sa na yi wakar 'Halitta' – Nazifi Asnanic 7 месяцев назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Abin da ya sa na yi wakar 'Halitta' – Nazifi Asnanic

Fitaccen mawakin nan na Kanyywood, Nazifi Asnanic, ya ce ya rera wakar ‘Halitta’ ne domin ya ja hankalin jama’a game da muhimmancin halittun Allah. Asnanic ya shaida da TRT Afrika Hausa cewa “duk wani marubuci ana so ya zama mutum mai kirkira, to gaskiya na zauna na yi tunani cewa me zan yi da zai dauki hankali” shi ya sa ya rera wakar ta halitta.   / trtafrikaha     / trtafrikaha     / trtafrikaha  

Comments