Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Gidan Badamasi 4 tare da Magaji Mijinyawa (Alh Badamasi) Interview daga Falalu A. Dorayi в хорошем качестве

Gidan Badamasi 4 tare da Magaji Mijinyawa (Alh Badamasi) Interview daga Falalu A. Dorayi 10 месяцев назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Gidan Badamasi 4 tare da Magaji Mijinyawa (Alh Badamasi) Interview daga Falalu A. Dorayi

#GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel #Mijinyawa #adamazango #hadizagabon #hausaseries #kannywood #HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo #GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya #GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI. ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba. Shirin: Dorayi Films Ltd Daukar hoto: Nelcon Nel Labari: Falalu A. Dorayi Tsarawa: Nazir Adam Salih Bada Umarni Falalu A. Dorayi Ahmad A. Dorayi Sanusi Danyaro #GidanBadamasi Cast Magaji Ibrahim Mijinyawa Nura Muhammad Dandolo Hadiza Aliyu Gabon Sulaiman Yahaya Bosho Tijjani Abdullahi Asase Mustapha Badamasi Nabraska Hajiya Zulai Rigachikum Umma Shehu Hadiza Kabara Rabi’u Ibrahim Daushe Hauwa Garba Yar'auta Yusif Haruna B. Chinedu Hauwa Waraka Hauwa Ayawa Usaini Sule Koki Falalu A. Dorayi Aminu Mirror Zaria Sani Dangwari Ibrahim Mandawari Idris Rasha Ameerah Shu'aib Umar Gombe Zarah Diamond Ibrahim Yala #dorayifilms    / dorayifilmsanddistributingltd  

Comments