Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Yanda Zaka Koyi Computer Da Yaren Hausa в хорошем качестве

Yanda Zaka Koyi Computer Da Yaren Hausa 5 лет назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Yanda Zaka Koyi Computer Da Yaren Hausa

Koyon Computer Na'ura mai kwakwalwa da hausa kuma kyauta. Yusufuddeen A. Yusuf kwararre akan abinda ya shafi na'ura mai kwa kwalwa yayi alwashin koyarda matasan hausa sama da miliyan goma shabiyar 15 million harkar computer a cikin sauki ta hanyar yaren hausa, Yusufuddeen ya kasance hausa/fulani kuma dan Nigeria, inda ya koyi abubuwa daban daban na harkar computer kuma yana da degree a fanni computer science wanda ya kammala a jami'ar Bayero Univerisity dake kano. Bayan kammala karatunsa kuma yayi bautar kasa a birnin tarayya Abuja, a lokacin ne yayi nazari kan yadda zai fara baiwa Al-ummarsa gudun mawa ganin anyi mana nisa musamman akan abinda ya shafi computer, yusufuddeen ya bude youtube channel dinsa mai suna YDEENtv inda yake koyar da computer a yaren hausa dalla dalla ta yanda koya zai iya cikin sauki. #ydeen #ydeentv #BBCNewsHausa #hausatv #awa24tv

Comments