Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Tarihin Janar Aguiyi Ironsi: Shugaban Najeriya #2 в хорошем качестве

Tarihin Janar Aguiyi Ironsi: Shugaban Najeriya #2 1 год назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Tarihin Janar Aguiyi Ironsi: Shugaban Najeriya #2

Manjo Janar (Sir) Johnson Thomas Umunakwe Aguiyi Ironsi shi ne shugaban mulkin soji na farko a tarihin Najeriya kuma shugaban ƙasa na biyu bayan samun ƴancin kai. Janar Ironsi ya mulki ƙasar nan tsawon watanni shida ne kawai daga watan Janairu zuwa watan Yulin 1966. Wannnan jarumin soja da ya yi fice a fagen fama, kuma ya yi fama da ƙalubale wurin tafiyar da mulkin al’umma. Ya karɓe ragamar mulki ne bayan da ya murƙushe juyin mulkin da wasu hafsoshin soji ƴan tawaye suka shirya wa gwamnatin farar hula. Sai dai matakan da ya ɗauka a zamanin mulkinsa sun jawo masa bore daga sojin Najeriya inda suka hallaka shi yayin juyin mulkin ɗaukar fansa.

Comments