Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Tambayoyin Auratayya: 09 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa в хорошем качестве

Tambayoyin Auratayya: 09 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa 1 год назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Tambayoyin Auratayya: 09 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Za ku iya turo naku tambayoyin zuwa ga wannan akwatun sakon namu [email protected] Ga Tambyaoyin Kamar Haka: 1. Assalamu Alaikum warahamatullahi wabarakatuh malam fatan kawuni lafiya tambaya ta itace na nemi yarinya Aure Kuma har munyi engagement da ita Kuma kawai daga malam baya da wata siffar jikinta ta bayyana gareni sai Naga ba irin yanda nikeson abun bane kawai sai naji gabaki daya malam wallahi batayimin Kuma gashi har iyayena sunje anyi magana Kuma gaskiya daidai gwargwado kyaun da Allah subhanahu yabata nidai bai min ba Kuma bansan yanda zanyi awarware maganar malam Yaya zanyi domin malam batadai yimin ahaka wallahi gaskiya. 2. Assalamualaikum warahmatullah wabarkatuh Da fatan kana lafiya. Allah yayiwa mahaifiyar mata ta rasuwa a Zuru Kebbi State. Kowa yasan hanyan nan bata da kyau, kowa na tsoron bi. Na hanata tafiya saboda hadarin hanyar amma Yan uwanta suna min ganin na tauye hakkinta, mamanta ta rasu bata je ba. Bayan an nemi na tafi tare da ita, ban yadda ba saboda nima Ina tsoron bin hanyan. Itama abin har yanzu yana damunta. Malam don Allah matakinda na dauka laifi ne

Comments