Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Mijina Ya Sakeni Kafin na Gama Idda Sai Ya Sadu da Ni | Tambayoyin Auratayya в хорошем качестве

Mijina Ya Sakeni Kafin na Gama Idda Sai Ya Sadu da Ni | Tambayoyin Auratayya 8 месяцев назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Mijina Ya Sakeni Kafin na Gama Idda Sai Ya Sadu da Ni | Tambayoyin Auratayya

Tambayoyi 1- Hukuncin Mijin da Ya Saki Matarsa Kafin Ta Gama Idda Sai Ya Sadu Da Ita, 2- Yaya Hukuncin Matar da Mijinta Ya Saketa Da Jaririn Ciki, Sai Bayan Sakin Cikin Ya Zube.? 3- Hukuncin Auren da aka saki matar daya-bayan-daya har sau biyu, a na ukun sai akayi sakin yayin da take jinin al'ada. sai wani malami ya bada fatawar sakin bai yiwu ba, daga baya suka sake fada, sai matar tace tayi amfani da wancan sakin da akace bai yiwu ba, daga bisani kuma suka dawo suka zauna . 4- Nasiha ga mahaifiyar matar da take tsangwamarta saboda matar ce take mafi yawan hidindimun gidanta, sanadiyyar karayar arziki da ta sami mijinta, duk da matar tasan mijin ba da gangan yake kin yi ba

Comments