Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Boko Haram: Langa Ba Haram Ba Ne в хорошем качестве

Boko Haram: Langa Ba Haram Ba Ne 7 лет назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Boko Haram: Langa Ba Haram Ba Ne

Daga cikin wasannin da 'yan Boko Haram suke yi idan ba suna kai hare-hare ko kashe mutane ba, kamar yadda aka gani cikin faya-fayen bidiyonsu, har da Langa. A nan, an ga Abu Umma da wasu dake aiki a bangaren farfaganda, har ma da wasu mayakan da watakila sun yi aikin tsaro a fadar shugabannin kungiyar, su na wasan Langa da wasu wasanni. Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit Boko Haram: Playing Games Like Langa is Not Forbidden Among the games that Boko Haram members play when they are not attacking or killing people, as seen in their videos, including Langa. Here, Abu Umma and others who work in the propaganda sector, and even some fighters who may have worked as security guards at the palace of the leaders of the group, were seen playing Langa and other games. #bokoharam #najeriya #nigeria #abuumma #abumama #chibok #chibokgirls #abubakarshekau #shekau #ísis #islamicstate #sambisa #sambisaforest #kumshe #buhari #muhammadubuhari #cameroun #cameroon #kamaru #maiduguri #haram #wasanni - - - Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com Karin bayani akan Facebook:   / voahausa   Karin bayani akan Instagram:   / voahausa   Karin bayani akan Twitter:   / voahausa   - - - - - Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

Comments