У нас вы можете посмотреть бесплатно Yadda Ake Kokarin Magance Ciwon Zuciya Da Kirkirarriyar Basirar AI A Kasar Mali или скачать в максимальном доступном качестве, которое было загружено на ютуб. Для скачивания выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru
Kwararru sun ce kama daga gano cutar zuwa maganin ta, kirkirarriyar fasahar AI tana dada taka mahimmiyar rawa wajen taimakawa likitoci su dada fahimtar yadda za su yi maganin cututtukan zuciya, wadanda suka kasance mafiya girma dake kashe mutane a fadin duniya. Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en - - - - - Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com Karin bayani akan Facebook: / voahausa Karin bayani akan Instagram: / voahausa Karin bayani akan Twitter: / voahausa Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit - - - - - Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.