Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Ku San Malamanku tare da Sheikh Dr Jabir Sani Maihula в хорошем качестве

Ku San Malamanku tare da Sheikh Dr Jabir Sani Maihula 3 года назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Ku San Malamanku tare da Sheikh Dr Jabir Sani Maihula

Sheikh Dr Jabir Sani Maihula ya ce zamansa a Ingila a lokacin da yake karatun digirin-digirgir ya taimaka masa ƙwarai wajen ƙwarewa a harkar amfani da shafukan sada zumunta wajen gabatar da da'awarsa. Malamin ya faɗi hakan ne a wata hira da ya yi da BBC Hausa a shirinta na Ku San Malamanku. Ya ce a shekarar 2016 ne ya fara amfani da shafukan sada zumunta wajen yin tafsiri kai tsaye a bidiyo a shafin Facebook.

Comments