Русские видео

Сейчас в тренде

Иностранные видео


Скачать с ютуб Illolin shan taba ko sigari в хорошем качестве

Illolin shan taba ko sigari 9 месяцев назад


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса savevideohd.ru



Illolin shan taba ko sigari

Babu wani sashe ko bangare na jiki face sai shan taba ko sigari ya mashi lahani Lokacin da nake dalibi a School of nursing, Usmanu Danfodio University Teaching Hospital Sokoto (SON UDUTHS) duk lokacin da akazo koya mana course na Ilimin cututtuka da kuma maganin su, idan akazo gurin abinda yake kawo cuttukan sai kaga an lissafa da shan taba a cututtuka masu yawa A wannan takaitacciyar bidiyo nayi bayanin illolin shan taba da kuma hanyar da mai sha zai dena koda kuwa yayi shekaru yana sha #lafiya #publichealth #publictalk #smokingvideo

Comments